logo
hausa
Nijar na da niyyar sa wa kafafen sada zumunta linzami: Minista
Sidi Mohamed Raliou ya bayyana cewa "nan ba da jimawa ba za a bayar da shawara game da tsayayyar mafita domin tabbatar da tsari mai tsabta wajen ƙayyade amfani da kafafen sada zumunta a Nijar."
Nijar na da niyyar sa wa kafafen sada zumunta linzami: Minista
Taron Kafafen Watsa Labarai na Turkiyya da Afirka
Turkish Communications Director Fahrettin Altun stresses Türkiye’s desire to look at Africa "not through its negative aspects, but through its true potential and dynamism".
Taron Kafafen Watsa Labarai na Turkiyya da Afirka
Messi zai dawo Barcelona, amma Neymar ba zai komo ba: Shugaban La Liga
Shugaban La Liga, Javier Tebas ya bayyana tunaninsa kan yiwuwar dawowar gwarazan tsofaffin 'yan wasan Barcelona, Lionel Messi da Neymar Jr.
Messi zai dawo Barcelona, amma Neymar ba zai komo ba: Shugaban La Liga
Gwamnan Jihar Kano ya dakatar da shugaban ma'aikata saboda 'zaftare' albashi
A ranar Laraba 26 ga watan Fabrairu ne aka wayi gari ma’aikatan jihar suka fara ƙorafe-korafe kan cewa sun samu albashinsu amma bai cika ba kamar yadda suka saba karɓa.
Gwamnan Jihar Kano ya dakatar da shugaban ma'aikata saboda 'zaftare' albashi
Ra'ayi
NSCDC ta kama jarkokiN fetur 1,571 da ake zargin za a kai wa 'yan bindiga a jihar Zamfara
Biyu daga cikin waɗanda ake zargi, ma'aikatan da ke sayar da mai ne a wani gidan mai sai kuma sauran biyun da aka kama su a ƙananan hukumomin Birnin Magaji da Tsafe na jihar.
NSCDC ta kama jarkokiN fetur 1,571 da ake zargin za a kai wa 'yan bindiga a jihar Zamfara
trt-primary
Labaran duniya da suke magana da yarenka.
Zaɓi tashar da kake so yanzu ka kuma sami ƙarin daga menu na gefen.
Karin Labarai
Duba a TRT Global. Raba ra'ayinka!
Contact us