
09:18
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza da ke tangal-tangalYarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza da ke tangal-tangal
Hare-haren Isra’ila sun lalata yankunan Gaza masu tarin yawa a cikin watanni 15, mumunar yakin ya kashe kusan Falasdinawa 47.000, tare da raba miliyoyi da matsugunansu sannan ya ruguza duk wani ginshikin rayuwa a yankin.
Tambayar ita ce, shin an zo gHare-haren Isra’ila sun lalata yankunan Gaza masu tarin yawa a cikin watanni 15, mumunar yakin ya kashe kusan Falasdinawa 47.000, tare da raba miliyoyi da matsugunansu sannan ya ruguza duk wani ginshikin rayuwa a yankin.
Tambayar ita ce, shin an zo g