Ra'ayi
Daliban Syria a Turkiyya: Gada tsakanin Ankara da Damascus
Dalibai 'yan kasar Syria da ke karatu a jami'o'in Turkyya na zama manyan ginshikan samun karfin Turkiyya, suna kyautata makomar kasashen biyu a nan gaba.Dalibai 'yan kasar Syria da ke karatu a jami'o'in Turkyya na zama manyan ginshikan samun karfin Turkiyya, suna kyautata makomar kasashen biyu a nan gaba.