logo
hausa
WASANNI
Messi zai dawo Barcelona, amma Neymar ba zai komo ba: Shugaban La Liga
Shugaban La Liga, Javier Tebas ya bayyana tunaninsa kan yiwuwar dawowar gwarazan tsofaffin 'yan wasan Barcelona, Lionel Messi da Neymar Jr.
Messi zai dawo Barcelona, amma Neymar ba zai komo ba: Shugaban La Liga
Man City ta ƙara samun dan wasan da zai yi jinya
Kocin Manchester City, Pep Guardiola ya tabbatar da cewa raunin da ɗan wasan bayansu John Stones ya ji zai kwantar da shi tsawon makonni 10.
Man City ta ƙara samun dan wasan da zai yi jinya
Ya kamata a yi bincike kan mutuwar ɗan wasan Nijeriya a Uganda — Ahmed Musa
Ahmed Musa ya nuna damuwa game da rahotanni masu karo da juna game da rasuwar ɗan wasan inda wani ake cewa ya mutu ne sanadiyyar hatsari yayin da wasu ke cewa faɗowa ya yi daga bene.
Ya kamata a yi bincike kan mutuwar ɗan wasan Nijeriya a Uganda — Ahmed Musa
Makaloli
'Dole alkalan wasa su ba wa Yamal da Vini kariya' - Kocin Barcelona
Kocin Barcelona, Hansi Flick ya nemi alƙalan wasa su ɗauki mataki kan 'yan wasan baya da ke yin ƙeta kan taurarin Barcelona da na Real Madrid.
'Dole alkalan wasa su ba wa Yamal da Vini kariya' - Kocin Barcelona
Real Madrid za ta kara da Atletico, Liverpool da PSG a zagayen 'yan 16 na gasar UEFA
A zagayen na sili-ɗaya-ƙwale na Gasar Cin Kofin Nahiyar Turai, Bayern Munich za ta kara da abokiyar dabinta a Gasar Bundesliga wato Bayer Leverkusen sai ƙungiyar nan ta Faransa Paris Saint-Germain (PSG) za ta kara da ƙungiyar Liverpool ta Ingila.
Real Madrid za ta kara da Atletico, Liverpool da PSG a zagayen 'yan 16 na gasar UEFA
Duba a TRT Global. Raba ra'ayinka!
Contact us