RA'AYI
‘Yan Afirka ta Kudu da ke yawan sukar gwamnati ma sun goya mata baya a yayin da Trump ya yi tutsu
‘Yan Afirka ta Kudu na ta fadin cewar zumudin Washington ba shi da wata alaka ta goyon bayan fararen fata tsiraru na kasar da ake cewa an mayar saniyar ware, wadanda suna rayuwarsu cikin jin dadi a manyan gidaje na hutu.‘Yan Afirka ta Kudu na ta fadin cewar zumudin Washington ba shi da wata alaka ta goyon bayan fararen fata tsiraru na kasar da ake cewa an mayar saniyar ware, wadanda suna rayuwarsu cikin jin dadi a manyan gidaje na hutu.