logo
hausa
TÜRKİYE
Taron Kafafen Watsa Labarai na Turkiyya da Afirka
A ranar Juma'a ne aka fara taron kafafen watsa labarai na Turkiyya-Africa wanda cibiyar sadarwa ta Turkiyya ta shirya a Istanbul.
Taron Kafafen Watsa Labarai na Turkiyya da Afirka
Shugaban PKK da ke kurkuku Ocalan ya yi kira da a rusa kungiyar ta'addancin
Shugaban 'yan ta'addar PKK Ocalan ya yi kira ga dukkan kungiyoyin da su ajiye makamansu, sannan PKK ta wargaza kanta.
Shugaban PKK da ke kurkuku Ocalan ya yi kira da a rusa kungiyar ta'addancin
Turkiyya ta yi watsi da rahoton BBC "na son rai da ɓangaranci" a kan ayyukan Syria
Ankara ta yi watsi da ikirarin yaƙi da Kurdawa tare da jaddada ƙudirinta na yaki da ta'addanci da zaman lafiyar yankin.
Turkiyya ta yi watsi da rahoton BBC "na son rai da ɓangaranci" a kan ayyukan Syria
RA'AYI
Turkiyya ce ta 11 a duniya wurin fitar da kayayyakin tsaro — Erdogan
Ƙasar ce kan gaba wajen ƙera jirage marasa matuƙa a duniya, kamar yadda Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana a wurin babban taron Jam’iyyar AK karo na 8 a Ankara
Turkiyya ce ta 11 a duniya wurin fitar da kayayyakin tsaro — Erdogan
Ba za a taɓa samun zaman lafiya ba tare da ci-gaban tattalin arziki ba: Fidan a taron G20
“Ya kamata a ƙarfafa gwiwar matsayin G20 a matsayin mai daidaita cinikayyar duniya. Mu Turkiyya a shirye muke mu ba da gudunmawa ga wannan fatan,” a cewar Ministan Harkokin Waje Hakan Fidan.
Ba za a taɓa samun zaman lafiya ba tare da ci-gaban tattalin arziki ba: Fidan a taron G20
Duba a TRT Global. Raba ra'ayinka!
Contact us