
08:28
Me kalmomin "daga kogi zuwa teku, Falasdinu za ta samu 'yanci" suke nufi?Me kalmomin "daga kogi zuwa teku, Falasdinu za ta samu 'yanci" suke nufi?
Ma'anar kalmomin “daga kogin zuwa tekun” za su iya ɗauka ma’ana daban-daban, amma ya danganta da ra’ayin da mutum ya karkata akai.Ma'anar kalmomin “daga kogin zuwa tekun” za su iya ɗauka ma’ana daban-daban, amma ya danganta da ra’ayin da mutum ya karkata akai.