
06:51
Yadda kallon da ake yi wa musulmai ke sauyawa a BollywoodYadda kallon da ake yi wa musulmai ke sauyawa a Bollywood
Masana’antar shirya fina-finai ta Indiya Bollywood, ta shafe sama da shekaru 100 tana shirya fina-finai a duniya. Waɗannan fina-finai ba wai nishaɗantarwa kawai suke yi ba– suna nuna mana yadda al’ummar Indiya ke kallon kanta.Masana’antar shirya fina-finai ta Indiya Bollywood, ta shafe sama da shekaru 100 tana shirya fina-finai a duniya. Waɗannan fina-finai ba wai nishaɗantarwa kawai suke yi ba– suna nuna mana yadda al’ummar Indiya ke kallon kanta.