logo
hausa
DUNIYA
'Tsantsar mugunta' — Trump da Musk da Netanyahu sun fito a cikin shirin AI na yadda za a mayar da Ga
Bidiyon, wanda aka kalle shi sau miliyoyi a Instagram aka kuma yaɗa shi sau dubbai da safiyar Laraba, ya jawo cece-ku-ce a intanet, inda masu sharhi da yawa suka kira shi "mugunta tsantsa" da "wariyar launin fata."
'Tsantsar mugunta' — Trump da Musk da Netanyahu sun fito a cikin shirin AI na yadda za a mayar da Ga
Turkiyya ta yi watsi da rahoton BBC "na son rai da ɓangaranci" a kan ayyukan Syria
Ankara ta yi watsi da ikirarin yaƙi da Kurdawa tare da jaddada ƙudirinta na yaki da ta'addanci da zaman lafiyar yankin.
Turkiyya ta yi watsi da rahoton BBC "na son rai da ɓangaranci" a kan ayyukan Syria
Turkiyya ce ta 11 a duniya wurin fitar da kayayyakin tsaro — Erdogan
Ƙasar ce kan gaba wajen ƙera jirage marasa matuƙa a duniya, kamar yadda Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana a wurin babban taron Jam’iyyar AK karo na 8 a Ankara
Turkiyya ce ta 11 a duniya wurin fitar da kayayyakin tsaro — Erdogan
Dogwayen Makaloli
Amurka da Kenya sun buƙaci a tsagaita wuta a DR Kongo a daidai lokacin da 'yan tawayen M23 ke ƙara g
A cikin wata sanarwa ta diflomasiyya da kamfanin dillancin labarai na Reuters ya gani a farkon wannan watan, Amurka ta ce idan ana so a samu kwanciyar hankali a yankin akwai buƙatar sojojin Rwanda "su janye sojojinsu da manyan makamai" daga DRC.
Amurka da Kenya sun buƙaci a tsagaita wuta a DR Kongo a daidai lokacin da 'yan tawayen M23 ke ƙara g
Ba za a taɓa samun zaman lafiya ba tare da ci-gaban tattalin arziki ba: Fidan a taron G20
“Ya kamata a ƙarfafa gwiwar matsayin G20 a matsayin mai daidaita cinikayyar duniya. Mu Turkiyya a shirye muke mu ba da gudunmawa ga wannan fatan,” a cewar Ministan Harkokin Waje Hakan Fidan.
Ba za a taɓa samun zaman lafiya ba tare da ci-gaban tattalin arziki ba: Fidan a taron G20
Ethiopia da Rasha sun cim ma yarjejeniya domin faɗaɗa dangantaka ta ɓangaren nukiliya
Yarjejeniyar ta biyo bayan amincewa da shirin farko na kimiyyar nukiliya tsakanin ƙasashen biyu a lokacin wani babban taro wanda ya samu halartar Ministan Ƙere-Ƙere da Kimiyya na Ethiopia da Ministan Ci-gaban Tattalin Arziƙi na Rasha a ranar Alhamis.
Ethiopia da Rasha sun cim ma yarjejeniya domin faɗaɗa dangantaka ta ɓangaren nukiliya
Duba a TRT Global. Raba ra'ayinka!
Contact us