logo
hausa
Labaranmu Na Yau
03:29
Labaranmu Na Yau
Masu shiga tsakani sun fara tattaunawa a Masar kan kashi na gaba a yarjejeniar tsagaita wuta a Gaza sannan za a ji cewa shugaban 'yan ta'addar PKK Ocalan da ke kurkuku ya yi kira da a rusa kungiyar ta'addancin.
Duba a TRT Global. Raba ra'ayinka!
Contact us