logo
hausa
RAYUWA
NAFDAC na so a dinga yanke wa masu kasuwancin jabun magunguna hukuncin kisa a Nijeriya
NAFDAC ta bayyana cewa NIjeriya ta kwashe shekaru tana fama da matsalar yaduwar jabun magunguna, musamman maganin zazzabin cizon sauro da maganin rage raɗaɗi da kuma maganin kashe ƙwayoyin cuta.
NAFDAC na so a dinga yanke wa masu kasuwancin jabun magunguna hukuncin kisa a Nijeriya
Daliban Syria a Turkiyya: Gada tsakanin Ankara da Damascus
Dalibai 'yan kasar Syria da ke karatu a jami'o'in Turkyya na zama manyan ginshikan samun karfin Turkiyya, suna kyautata makomar kasashen biyu a nan gaba.
Daliban Syria a Turkiyya: Gada tsakanin Ankara da Damascus
Adadin waɗanda suka rasu a hatsarin jirgin sojin Sudan ya ƙaru zuwa 46
Sojojin Sudan a ranar Talata sun sanar da cewa wani jirgi ya faɗi bayan ya tashi a sansanin sojin Wadi Seidna da ke arewacin Omdurman a Jihar Khartoum, wanda ya jawo sojoji da fararen hula suka rasu.
Adadin waɗanda suka rasu a hatsarin jirgin sojin Sudan ya ƙaru zuwa 46
Opinion
Gobara ta yi mummunar ɓarna a kasuwannin Ladipo da Owode Onirin a Legas
Rahotanni daga kafafen yada labarai sun nuna cewa gobarar ta tashi ne da tsakar daren ranar Talata, inda ta yi saurin bazuwa cikin shaguna da rumbun adana kayayyaki da ke cike da kayan aiki da injina.
Gobara ta yi mummunar ɓarna a kasuwannin Ladipo da Owode Onirin a Legas
Jarirai da dama na mutuwa a Gaza saboda tsananin sanyi
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na 38 a yau — bayan yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a yankin ya kashe Falasɗinawa fiye da 48,346, ko da yake daga baya an tabbatar mutanen sun haura 62,000.
Jarirai da dama na mutuwa a Gaza saboda tsananin sanyi
Amurka ta fara mayar wa Kenya  nau'in bareyin da suka ɓace
Nau'in barewar mai suna mountain bongo da Turanci, ko kuma barewar tsauni, wani nau'in dabba ce da take ƙarewa wadda aka fara samu a tsakiyar Kenya kawai.
Amurka ta fara mayar wa Kenya  nau'in bareyin da suka ɓace
Duba a TRT Global. Raba ra'ayinka!
Contact us