logo
hausa
KASUWANCI
Shugaban Nijeriya Tinubu ya sa hannu kan kasafin kudin 2025 na Naira Tiriliyan 54.99
A ranar 13 ga watan Fabrairu ne Majalisar Dokokin Ƙasar ta amince da kudirin bayan yi masa wasu gyare-gyare.
Shugaban Nijeriya Tinubu ya sa hannu kan kasafin kudin 2025 na Naira Tiriliyan 54.99
An raba harajin N1.7trn ga gwamnatin tarayya, jihohi da ƙananan hukumomin Nijeriya a Janairu
Wannan na ƙunshe ne a wata sanarwa da Daraktan Yada Labarai da Hulda da Jama’a na Ofishin Akanta Janar na Tarayya, Bawa Mokwa ya fitar a ranar Alhamis.
An raba harajin N1.7trn ga gwamnatin tarayya, jihohi da ƙananan hukumomin Nijeriya a Janairu
Ghana ta samu Cedi biliyan 294 daga kasuwanci a shekarar 2024
Zinari ne abin da ya fi samar wa ƙasar Ghana kuɗin shiga daga ƙasashen waje inda ya ba da gudunmawar da ta kai kashi 53 cikin 100 na kuɗaɗen shigarta.
Ghana ta samu Cedi biliyan 294 daga kasuwanci a shekarar 2024
Ra'ayi
Nijar ta samu CFA biliyan 204 a matsayin kuɗin shiga daga man fetur a 2024 — Minista
Ministan Man Fetur na Jamhuriyar Nijar Dakta Sahabi Oumarou ya ce kuɗin shigar da ƙasar ta samu daga fetur babban ci gaba ne a gare ta idan aka kwatanta da CFA biliyan 64.1 da ta samu a shekarar 2020.
Nijar ta samu CFA biliyan 204 a matsayin kuɗin shiga daga man fetur a 2024 — Minista
Majalisar Dattijan Nijeriya ta fara sauraron ra'ayoyi a kan ƙudurin sake fasalin dokar haraji
Sanata Sani Musa, Shugaban Kwamitin Kuɗi na Majalisar Dattijan, ya tabbatar da cewa zaman zai zama na ƙeƙe-da-ƙeƙe kuma bisa abin da zai amfani ƙasar.
Majalisar Dattijan Nijeriya ta fara sauraron ra'ayoyi a kan ƙudurin sake fasalin dokar haraji
Duba a TRT Global. Raba ra'ayinka!
Contact us