Ra'ayi
Barazanar rikicin Kirkirarriyar Basira a intanet gaskiya ne kuma yana iya rusa duniya
Habaka cikin sauri da ake samu a fannin kirkirarriyar Basira ya bude shafin yiyuwar iya kai hari ta yanar gizo kan kayayyakin soji da muhimman wurare a duniya.Habaka cikin sauri da ake samu a fannin kirkirarriyar Basira ya bude shafin yiyuwar iya kai hari ta yanar gizo kan kayayyakin soji da muhimman wurare a duniya.